1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 22.10.2021

October 22, 2021

A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya, Majalisar dokokin kasar ta daidaita sassan dokar zabe da ta yiwa garanbawul, bayan samun sabani tsakanin abubuwan da majalisun dattawa da wakilai suka amince da shi.

https://p.dw.com/p/4240y