1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana: 21.03.2016

March 21, 2016

Bayan labarun duniya, akwai rahotanni ciki har da ci gaba da kidayar kuri'un zagaye na biyu na zaben Nijar. A jihar Rivers ta Najeriya kuwa rigingimu ne suka dabaibaye zaben jihar na rana Asabar. Akwai rahoto kan zaman shari'ar Jean-Pierre Bemba a kotun ICC, sai sharhi kan yarjejeniya tsakanin EU da Turkiyya dangane da 'yan gudun hijira.

https://p.dw.com/p/1IH3r