1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana 20.2.2020

Ramatu Garba Baba
February 20, 2020

A cikin shirin za a ji jawabin Shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel kan harin garin Hanau da ya hallaka mutum 9 da wasu rahotannin da kuma labaran duniya.

https://p.dw.com/p/3Y3yO