Shirin Rana 20.12.2019 | Duka rahotanni | DW | 20.12.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Rana 20.12.2019

A cikin shirin za ku ji yadda a Najeriya bayan tsohon minstan shari’a na kasar Mohammed Adoke ya kwashe shekaru yana guje-guje a kan zargin cin hanci na sama da dalla bilyan guda yanzu haka ya shiga hannun hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin Najeriya zagon kasa ta EFCC.

Saurari sauti 60:00