1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 20.05.2020

May 20, 2020

Cikin akwai cece-kuce a Nijar game da yadda ake kashe sojojin kasar a yankin Diffa. Majalisar dattawan Najeriya ta fara binciken neman warware cinkin kamfanin wutar lantarkin kasar da aka yi shekaru bakwai da suka wuce saboda rashin gamsuwa. Sai yanka ake kama masu taka dokar kulle a Kaduna.

https://p.dw.com/p/3cYPF