1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 19-05-21

Abdourahamane Hassane
May 19, 2021

A Jamhuriyar Nijar kungiyar Transparency International reshen kasar da kungiyoyin fafutukar kare hakkin dan Adam, sun nuna gamsuwarsu da sabon shirin yaki da cin hanci da rashawa mai lakabin Operation ba Sani ba Sabo.

https://p.dw.com/p/3tdWB