Shirin Rana, 18.01.2018 | Duka rahotanni | DW | 18.01.2018
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Rana, 18.01.2018

Cikin shirin za a ji gamayyar matasa ‘yan Bokon jihohin Sokoto da Kebbi da kuma Zamfara a Najeriya, sun soki gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari a kan abin da suka kira watsin da ta yi da yankin. Matasan dai sun kafa hujja ne da irin rawar da suka taka wajen ganin shugaban ya kai labari tsawon shekaru da ya yi yana gwagwarmayar neman mulkin Najeriyar.

Saurari sauti 60:00