Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
Mata sun shiga cikin hada-hadar sufurin kananan jiragen ruwa a yankin Niger Delta na Najeriya.
Tura sakon Facebook Twitter Whatsapp Web EMail Facebook Messenger Web
Permalink https://p.dw.com/p/3Zacy
Dubban mutane na ci gaba da tururuwa domin kada kuri'a a zaben Jamhuriyar Nijar wanda ke zama karo na farko da gwamnatin farar hula za ta mika mulki ga watan gwamnatin ta farar hula.
Fadar shugaban kasar Jamhuriyar Nijar ta gudanar da taron karrama marigayi tsohon shugaban ksar Tandja Mamadou wanda Allah ya yi wa rasuwa a ranar Talatar da ta gabata bayan ya yi fama da rashin lafiya.
Wakilin DW a Damagaram Larwana Malam Hami ya ce a daren Jumma’a wayewar garin Asabar ne ‘yan Nijar suka fahimci cewa intanet ta dawo a kasar bayan kwanaki goma da hukumomi suka toshe shiga shafukan sada zumunta.
Jami'an tsaro a jihar Katsina da ke yankin Arewa maso Yammacin Najeriya, sun kubutar da wasu mutane tara 'yan Jamhuriyar Nijar da 'yan bindiga suka sato daga garuruwansu suka kai su jihar ta Katsina sukai garkuwa da su.