Shirin Rana 16.09.2019 | Duka rahotanni | DW | 16.09.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Rana 16.09.2019

A cikin shirin bayan kun saurari labaran duniya za ku ji cewa matsalar garkuwa da jama'a domin neman kudin fansa ta fara addabar Abuja babban birnin tarayyar Najeriya, a yain da hukumomin kiyon lafiya a Jamhuriyar Nijar sun kara azama wajen magance matsalar zazzabin cizon sauro.

Saurari sauti 59:59