1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 16-08-19

Abdourahamane Hassane
August 16, 2019

Gwamnatin Indiya ta tabbatarwa da kotun kolin kasar cewar, a ko wace rana tana nazarin matakin da ta dauka kan lardin Kashmir mai sarkakiya, kuma nan bada jimawa ba za a cire tsauraran matakan tsaro da aka sanya.

https://p.dw.com/p/3O2P4