1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana: 15.12.2018

Mohammad Nasiru Awal
December 15, 2018

A cikin shirin za ku ji cewa wasu mata biyu 'yan kunar bakin wake sun kai hari kan iyakar Najeriya da Kamaru. A Habasha rikicin kabilanci ya yi sanadi na rayukan mutane gommai.

https://p.dw.com/p/3ABIr