Shirin rana 14.08.2019 | Duka rahotanni | DW | 14.08.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin rana 14.08.2019

A cikin shirin za ku ji cewa a Najeriya Shugaban Muhammadu Buhari ya bai wa babban bankin kasar umurnin dakatar da bai wa 'yan kasuwan kasar masu shigo da kayan abinci daga waje tallafin kudin shigo da abincin daga ketare.

Saurari sauti 60:00