1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana: 14.05.2020

Zulaiha Abubakar
May 14, 2020

Za ku ji yadda wasu Masana kimiyya a jami'ar Cape Town da ke kasar Afirka ta Kudu suka kirkiri wata manhajar gano masu cutar corona tsakanin al'umma musamman a kasashe masu tasowa.

https://p.dw.com/p/3cEzD