Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
A cikin shirin za a ji, kotun koli a Najeriya ta tabbatar da Ahmed Makarfi a matsayin jagoran jam’iyyar PDP.
Kotun sauraren kara kan zaben shugaban kasa a Najeriya, ta ki amincewa da bukatar da jam'iyyun adawa suka gabatar mata na ta bari a yada zaman kotun kai tsaye.
An fara sauraron shari'ar kararrakin zaben shugaban kasa a Abuja inda jamiyyu biyar ke kalubalantar nasarar zababben shugaban Najeriyar Bola Ahmed Tinubu
A yayin da kura take kara lafawa bayan manyan zabukan tarrayar Najeriya, wasu bayanan sirin da ke fitowa daga kasar Amirka sun tabbatar da hannun hukumar zabe wajen gazawar na'urar BVAS mai tantace masu zabe na kasar.
Akasarin jaridun Jamus sun yi sharhi kan shagulgulan bikin rantsar da sabon shugaban kasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu.