1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana: 11.09.2021

Lateefa Mustapha Ja'afar
September 11, 2021

A cikin shirin za ku ji cewa Isra'ila ta sake cafke hudu daga cikin fursinonin nan shida Falasdinawa da suka tsere daga gidan kasonta mafi tsananin tsaro. Akwai sauran Labaran da ma shirye-shiryenmu da muka saba gabatar muku.

https://p.dw.com/p/40Cqs