1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 11.03.2019

Ramatu Garba Baba
March 11, 2019

A cikin shirin za a ji halin da ake ciki a jihohin Najeriya inda ake ci gaba da tattara sakamakon zaben gwamnoni da na 'yan majalisar jaha, da kuma rahoto kan jirgin saman kasar Habasha da ya yi hadarin da ya janyo asarar rayukan mutum fiye da dari ciki har da Farfesa Pius Adesanmi, marubuci dan Najeriya.

https://p.dw.com/p/3Enmy