1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana, 09.012018

January 9, 2018

Cikin shirin za a ji yadda karin farashin Burodi da mahukunta a kasashen Sudan da Tunusiya suka yi a wasu daga cikin kayyayakin masarufi, ke ci gaba da fuskantar boren da ya kai ga yin taho mu gama da jami'an tsaro. A Najeriya kuma takaddama tsakanin malamai da gwamnatin jihar Kaduna ce ta shiga wani mataki.

https://p.dw.com/p/2qZtB