Shirin rana 08.04.2019 | Duka rahotanni | DW | 08.04.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin rana 08.04.2019

A cikin shirin za a ji cewar hukumonin kasar Kamaru za su mayar da yan Najeriya 20,000 zuwa gida tare da rakiyar jami'an tsaro domin basu kariya, tun bayan da suka tsallaka cikin Kamarun gabanin babban zaben Najeriyar don gujewa rikici.

Saurari sauti 60:00