1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 07.09.2018

September 7, 2018

Cikin shirin za a ji an sami motsin kasa a Najeriya; su kuma shugabannin addinai bukatar tsaurara tsaro ne suka yi a dazukan Kaduna zuwa Abuja saboda karuwar garkuwa da mutane.

https://p.dw.com/p/34Vhx