1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana 07.08.2018

August 7, 2018

A cikin shirin za a ji cewa, a Najeriya, jami'an tsaro na farin kaya na ci gaba da toshe kofar shiga majalisar dokokin kasar da tuni ya haifar da takaddama mai zafi tare da tilasta dage taron da shugabanin majalisar suka tsara gudanarwa bisa zargin yunkuri na tsige shugaban majalisar Sanata Bukola Saraki.

https://p.dw.com/p/32le5