Shirin Rana 06.12.2020 | Duka rahotanni | DW | 06.12.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Rana 06.12.2020

A karon farko ana can ana gudanar da zaben majalisun yankun a Kamaru. Yankunan kasar 10 ne dai ake wannan zabe, a ciki har da biyu da ke a yankin renon Ingila mai fama da rikice-rikice.

Saurari sauti 60:00