Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
Nasarar Bola Ahmed Tinubu na jam'iyyar APC a babban zaben Najeriya ya dauki hankalin jaridun Jamus na wannan makon.
A jihar Legas da ke kudancin Najeriya an sami barkewar rikici a kasuwar nan ta Alaba International tsakain wasu 'yan kasuwa da matasan nan 'yan Agbero masu karbar kudade da sunan Haraji.