Shirin Darasin Rayuwa kan faduwa a zabe a Najeriya
A yayin da manyan jam'iyyun Najeriya suka kammala zabukan tantance gwani da ya samar da 'yan takara da za su fafata a zaben gama-gari na kasar na badi, 'yan takara da suka sha kaye a zaben na ci gaba da rayuwa cikin damuwa.