1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Himma dai Matasa: Ya shekara

Abdul-raheem Hassan LMJ
June 27, 2019

Tsawon sama da shekara guda da fara gabatar da shirin Himma dai Matasa, wadanne nasarori ya cimma kana wacce irin kwaskwarima aka yi wa shirin? Ku biyoy mu cikin shirin na wannan lokaci.

https://p.dw.com/p/3L8nl