Shin meye makomar Mugabe? | Zamantakewa | DW | 16.11.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Shin meye makomar Mugabe?

Rundunar sojin Zimbabuwe ta raba shugaban kasar Robert Mugabe da kujerar a wani abu da ta kira sauyi da aka samu wanda ba zub da jini ba, sai dai kasashen duniya na ta sukar lamirin sojojin.

        

DW.COM