Shin me yake haddasa ciwon kafa) | Amsoshin takardunku | DW | 06.05.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Amsoshin takardunku

Shin me yake haddasa ciwon kafa)

Bayanan kwararren likita a tarayyar Najeriya Dr Sani Musa Zakari kan nau'oi na ciwon kafa da abubuwan da ke haddasasu ciki har da yawan shekaru

Saurari sauti 03:09