Shin me kalmar nan ta ″Feminism″ ke nufi | Zamantakewa | DW | 21.10.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Shin me kalmar nan ta "Feminism" ke nufi

Shirin Abu Namu ya duba batun kare hakkin mata musamman ma kalmar nan ta "Feminism" da yanzu hakan ta ke haddasa sarkakaiya.

Saurari sauti 09:48