1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shin ko kun san mata nawa ne suka je sararin samaniya kawo yanzu?

July 29, 2019

Shekaru 50 bayan da dan Adam na farko ya sauka kan duniyar wata, mata 63 ne daga kasashe dabam-dabam suka je sararin samaniya. Yawancinsu daga Amirka.

https://p.dw.com/p/3MvTU