Shekaru biyu na mulkin Buhari a Najeriya | Duka rahotanni | DW | 02.06.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shekaru biyu na mulkin Buhari a Najeriya

Shekaru biyu kenan cif Shugaba Muhammadu Buhari ke kan karagar mulkin Najeriya, kasa mafi yawan al'umma a Afirka. A karon farko da jam'iyyar adawa ta lashe zabe, ya kuma yi alkawarin kawo canji.

A dubi bidiyo 04:22