Shekaru biyu da sace ′yan matan Chibok wanda Boko Haram suka yi | Zamantakewa | DW | 14.04.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Shekaru biyu da sace 'yan matan Chibok wanda Boko Haram suka yi

Shekaru biyu kenan da 'yan Boko Haram suka sace 'yan mata 'yan makaranta a garin Chibok. Wannan batu na cigaba da tada hankalin iyayen yaran kasancewar har yanzu ba a kubutar da su ba.

A dubi bidiyo 02:31
Now live
mintuna 02:31