Shekaru biyu bayan sace ′yan matan Chibok | Zamantakewa | DW | 14.04.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Shekaru biyu bayan sace 'yan matan Chibok

Kungiyar Bring Back Our Girls da ke fafutukar ganin an nemo ‘yan matan Chibok da kungiyar Boko Haram ta sace sun gudanar da gagami na nuna bakin cikin cika shekaru biyu da sace ‘yan matan.

Kungiyar Bring Back Our Girls da ke fafutukar ganin an nemo ‘yan matan Chibok da kungiyar Boko Haram ta sace sun gudanar da gagami na nuna bakin cikin cika shekaru biyu da sace ‘yan matan. A ranar 14 ga watan Afirilun 2015 ne aka sace ‘yan matan daga makarantarsu a garin Chibok da ke jihar Borno.

,

Sauti da bidiyo akan labarin