1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shekaru 70 da kafuwar tsohuwar Jamus ta Gabas

Abdourahamane Hassane
October 7, 2019

Litinin 7 ga watan Oktoban 2019 aka cika shekaru 70 da kafa tsohuwar kasar Jamus ta Gabas da ta kasance karkashin tsarin Kwaminisanci. Bayan yakin duniya na biyu Jamus ta zauna a rabe.

https://p.dw.com/p/3Qq5P