Shekaru 60 a yanayin yaki da zaman lafiya a Sudan ta Kudu | Duka rahotanni | DW | 03.05.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shekaru 60 a yanayin yaki da zaman lafiya a Sudan ta Kudu

Jagoran adawa kuma mataimakin shugaban kasa a Sudan ta Kudu Riek Machar, a karshe ya sauka a Juba, abin da zai zama fata na aiwatar da yarjejeniyar da aka cimma a watan Agusta na 2015.