Shekaru 50: Nazarin goyon bayan Biafra daga ketare | Duka rahotanni | DW | 15.01.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Siyasa

Shekaru 50: Nazarin goyon bayan Biafra daga ketare

Yakin Biafra da aka yi a Najeriya shekaru 50 din da suka gabata, ya dau hankalin duniya. Fitattun mutane da ma kasashen duniya ciki har da Jamus sun yi ta kira kan a kawo karshen yakin. Ya akai aka cimma hakan?