Shekaru 40 da nasarar juyin juya halin Islama a Iran | Duka rahotanni | DW | 09.02.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Siyasa

Shekaru 40 da nasarar juyin juya halin Islama a Iran

A ranar 11 ga watan Farbrairun 1979 Ayatollah Khomeini da magoya bayanshi sun karbi iko a. Doki da murnar kawo karshen gwamnatin Shah ya taimaka Khamenei ya assasa sabon tsarin gudanar da mulkin kasar.