Senegal: Magance kaura daga tushe | Hangen Dala ba shiga birnin ba! | DW | 08.12.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Hangen Dala

Senegal: Magance kaura daga tushe

Dame Sylla da ya samu horo daga kungiyar ASPAIL ya ce yana da kyakkyawar makoma a Senegal.

A dubi bidiyo 03:47

Dame Sylla ya kwashe shekaru da dama yana yin sana'ar kasuwanci a cikin wani karamin shago na 'yan uwansa. Abokanansa da dama sun yi kasada sun kama hanyar Turai, amma shi yana ganin makomarsa tana a Senegal saboda horon da ya samu da kungiyar ASPAIL.