Saurari Yamma. | Duka rahotanni | DW | 04.05.2021
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Saurari Yamma.

A cikin shirin za a ji cewa gwamnatin Najeriya ta ayyana yunkurin kifar da mulki a bangaren wasu da bata ce ko su wanene ba, a yayin da a yau ne wa'adin da masu garkuwa da daliban makarantar Greenfield da ke Kaduna ke cika.

Saurari sauti 60:00