1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin yamma na 25.02.2018

Abdullahi Tanko Bala
February 25, 2018

A cikin shirin za a ji gwamnatin Najeriya ta tabbatar bacewar yara 110 'yan mata 'yan makarantar sakandaren Dapchi a Jihar Yobe bayan harin harin Boko Haram. Akwai kuma shirin Ra'ayin malamai, Amsoshin takardunku da kuma wasikun masu sauraro.

https://p.dw.com/p/2tJqR