1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin yamma 18.09.2018

Abdullahi Tanko Bala
September 18, 2018

A cikin shirin za a ji cewar Sakataren MDD Antonio Guterres ya yaba da yarjejeniyar da aka cimma tsakanin Rasha da Turkiyya na samar da yankin tudun mun tsira a birnin Idlib na kasar Siriya. Shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel ta sauke shugaban hukumar leken asiri na cikin gida Hans-Georg Maasen daga mukaminsa.

https://p.dw.com/p/357Oy