1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Taba ka Lashe

Fatima Ibrahim Mu'azzam YB
September 4, 2018

Yadda ake biyan sadaki da ma yadda ake yin bukukuwan auren Kanuri wani abu ne mai ban sha'awa. A yammacin ranar da aka daura aure za a yi wa amarya ado da suttura ta al’ada. Riga daga ciki launinta fari ne da ja da ake kira Cia Mai ko kuma Sharwan.

https://p.dw.com/p/34Gfs