1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin DW Hausa na safiyar Lahadi 19 ga watan Yuli 2015.

Lateefa Mustapha Ja'afarJuly 19, 2015

A cikin shirin bayan Labaran Duniya akwai Sharhunan Bayan Labarai inda a ciki za kuji rahoto kan yadda 'yan gudun hijira a Najeriya suka gudanar da bukukuwan Sallah karama da kuma sharhunan jaridun Jamus kan nahiyarmu ta Afirka.

https://p.dw.com/p/1G19i