1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe na DW 29.06.2016

Yusuf BalaJune 29, 2016

A cikin shirin za a ji yadda 'yan Najeriya ke shirin bukukuwan sallah a cikin halin rashi. Za a ji yadda 'yan ta'adda suka kai farmaki a filin tashi da saukar jiragen sama na Istanbul a Turkiya.

https://p.dw.com/p/1JFLb