1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin safe na 10.09.2017

Abdullahi Tanko Bala
September 10, 2017

A cikin labarai za'a ji Jama’a a Florida na zaman fargaba yayin da mahaukaciyar guguwar Irma ke kara tunkarar jihar. Fafaroma Francis ya bukaci yafewa juna da sansantawa a tsakanin al’ummar. Akwai kuma sharhunan bayan labarun.

https://p.dw.com/p/2jeyB