1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana na DW 23.10.2015

Yusuf BalaOctober 23, 2015

A cikin shirin za a ji yadda aka shiga fargaba bayan kai wani harin kunar bakin wake a birnin Maiduguri Jihar Borno Najeriya, yayin da a Jamus ake fargabar karuwar kai farmaki ga baki 'yan gudun hijira.

https://p.dw.com/p/1GtJI