1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin rana na DW (21.o9.2016)

Yusuf BalaSeptember 21, 2016

Za ku ji rundunar sojan Najeriya da hadin gwiwar rundunar tsaro ta gamayya MNJTF da ke tafkin Chadi sun fatattaki mayakan Boko Haram tare da kwato garin Malam Fatori.

https://p.dw.com/p/1K66f