1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin DW na yamma na 16-05-2018

Gazali Abdou Tasawa
May 17, 2018

A cikin shirin za ku ji wasu mazauna yankunan jihohin Borno da Yobe sun bayyana cewa har yanzu fa akwai yankunan da mayakan Boko Haram da ke karkashin Al-Barnawy ke rike da iko da su.

https://p.dw.com/p/2xuQI