SiyasaSaurari shirin DW na yamma na 09-05-2017To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaGazali Abdou Tasawa05/09/2017May 9, 2017A cikin shirin za ku ji cewa a Najeriya wasu daga cikin 'yan matan makarantar Chibok da ke a hannun Boko Haram sun bayyana bukatar cigaba da zama a hannun kungiyar a maimakon dawowa a wajen iyayensu.https://p.dw.com/p/2chomTalla