Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
A cikin shirin za ku ji cewa wasu kungiyoyin kare hakkin dan Adam a Najeriya sun bukaci shugaban hafsan sojojin Najeriya Janar Tukur Buratai da ya yi murabus bayan da wa'adin kwanaki 40 da ya dauka ya cika ba tare da kamo Abubakar Shekau ba.
Shugaba Buhari ya nemi duk masu rike da mukaman gwamnatin Najeriya da suka tsaya takara a zaben 2023 da su yi murabus nan da mako mai zuwa.
A karon farko cikin tsawon wata guda, rundunar tsaron Tarayyar Najeriya ta tabbatar da mutuwar shugaban kungiyar ISWAP ta ta'adda, Abu Musab al-Barnawi.
Kungiyar Boko Haram mai alaka da ISIS ta sanar da hallaka Abubakar Shekau jagoran 'yan Boko Haram a cikin wani sako da ta fitar, masana dai na cewa rashin Shekau ba zai kawo karshen ta’addanci ba.
Bayan dogon lokaci ana takun saka, Shugaba Muhammad Buhari na Najeriya ya umarci daukaci na ministocin gwamnatinsa da ke sha'awa ta takara da su ajiye mukaminsu, haka wani hukuncin kotu ya tabbatar da umurnin.