Sarkin Kano ya bude taro kan nahiyar Afirka garin Caux na ƙasar Switzerland | Zamantakewa | DW | 23.08.2006
 1. Inhalt
 2. Navigation
 3. Weitere Inhalte
 4. Metanavigation
 5. Suche
 6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Sarkin Kano ya bude taro kan nahiyar Afirka garin Caux na ƙasar Switzerland

Mai martaba Sarkin Kano Alhaji Ado Bayero na cikin manyan baƙin da suka halarci wani taro kan nahiyar Afirka da aka gudanar a garin Caux na ƙasar Switzerland. A jawabinsa na buɗe taron mai martaba Sarkin Kano ya yi kira ga mahalartan daga nahiyar Afirka da su ɗau ƙalubalen da nahiyar ke huskanta da muhimmanci.

Zauren taron Majlisar Ɗinkin Duniya a ƙasar Switzerland

Zauren taron Majlisar Ɗinkin Duniya a ƙasar Switzerland

 • Kwanan wata 23.08.2006
 • Mawallafi Yahaya Ahmed
 • Bugawa Buga wannan shafi
 • Permalink https://p.dw.com/p/BvTN
 • Kwanan wata 23.08.2006
 • Mawallafi Yahaya Ahmed
 • Bugawa Buga wannan shafi
 • Permalink https://p.dw.com/p/BvTN