Sarah Baartman ′yar kabilar Khoikhoi a birnin Cape Town | Tushen Afirka: mutanen da suka taka rawa a tarihin Afirka | DW | 27.08.2018
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Tushen Afirka

Sarah Baartman 'yar kabilar Khoikhoi a birnin Cape Town

Sarah Baartman 'yar kabilar Khoikhoi a birnin Cape Town na Afirka ta Kudu, a 1810 ta yi aiki a gidan wani mutum wanda ya kaita inda aka dauke ta a matsayin dabba, kana ta fuskanci wariya.

A dubi bidiyo 01:37